Yasser Borhamy | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Alexandria, 9 Satumba 1958 (66 shekaru) |
ƙasa | Misra |
Harshen uwa | Egyptian Arabic (en) |
Karatu | |
Makaranta | Jami'ar Alexandria |
Harsuna |
Larabci Egyptian Arabic (en) |
Sana'a | |
Sana'a | pediatrician (en) |
Imani | |
Addini | Musulunci |
Yasser Borhami ya kasan ce ɗan ƙasar Masar kuma ba Salafi[1] Musulmi ɗan fafutuka, kuma mai wa'azi. Yana ɗaya daga cikin waɗanda suka assasa kiran Salafist, kungiyar da ta kirkiro kungiyar Salafiyya ta Al Nour a shekarar 2011.[2] Shima mataimakin shugaban ƙungiyar Salafiyya.[3] An tsare Borhamy na tsawon wata guda a shekarar 1987 saboda zargin alakarsa da yunkurin kisan gillar da kungiyar ceto daga Jahannama ta yi wa ministan cikin gida Hassan Abu Basha.[4]